Sarcouncil Journal of Humanities and Cultural Studies

Sarcouncil Journal of Humanities and Cultural Studies

An Open access peer reviewed international Journal
Publication Frequency- Bi-Monthly
Publisher Name-SARC Publisher

ISSN Online- 2945-3658
Country of origin-PHILIPPINES
Impact Factor- 3.6
Language- Multilingual

Keywords

Editors

kabilu a Tunanin Bahaushe: Duba Cikin Labaran Barkwanci

Keywords: Barkwanci, Labarai, Fulani, Buzaye, Nupawa, Yarbawa, Inyamurai

Abstract: Manufar wannan ma?ala ita ce nazartar nau’ukan labaran da ke yawo a bakunan Hausawa game da ?abilun da ke hul?ayya tare da su. An za?i biyar daga cikin ?abilun a matsayin samfurin wannan bincike. An bi manyan hanyoyi biyu domin tattara bayanan binciken. Na farko shi ne tattarawa da ta?aita tarihin ha?uwar Hausawa da ?abilun da aka za?a cikin samfurin binciken. Na biyu kuwa shi ne nazarin fitattun labarai game da wa?annan ?abilu. An ?ora aikin a kan tunanin Bahaushe na “da wayo ake fa?a wa wawa gaskiya.” Binciken ya gano cewa, bayan kasancewar wa?annan labarai abinci ga adabi, suna kuma da amfani ta fuskar fa?akarwa da nisha?antarwa. A bisa haka ne takardar ta ba da shawarar samar da kwas na musamman game da barkwanci tare da inganta shi domin cin gajiyar hikimomi da damarmaki da ke tattare da wannan ?angare na adabi tare da kauce wa ?alubalen da ke ?unshe cikinsa.

Author

Home

Journals

Policy

About Us

Conference

Contact Us

EduVid
Shop
Wishlist
0 items Cart
My account